Exodus 30:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka dalaye bisansa da kuma dukan gefe-gefensa da kuma ƙahoninsa da zinariya zalla, ka kuma yi zubi na zinariya kewaye da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ رُڢٜىٰ جِكِنْ بَغَدٜىٰنْ دَ ظِينَارِيَ ظَلَّ دَ سَمَنْسَ دَ غٜىٰڢٜىٰ غٜىٰڢٜىٰنْسَ دَ ڧَهُواْنِنْسَ؞ كَيِ وَدُكَنْ بَاكِنْ غٜىٰڢٜىٰ غٜىٰڢٜىٰنْسَ أَدُوانْ ظِينَارِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku dalaye shi, da bisansa, da gyaffansa, da zankayensa da zinariya tsantsa. Ku kuma yi masa dajiyar zinariya.