Exodus 30:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka faɗa wa Isra’ilawa, ‘Wannan mai, zai zama mai tsarki ne a gare ni don shafewa, daga tsara zuwa tsara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ ڢَطَا وَمُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ ثٜىٰوَ وَنَّنْ ذَيْ ذَمَ مَنْ كٜىٰٻٜىٰوَ مَيْ ڟَرْكِے نَوَ دَغَ نَنْ حَرْ إِيَاكَرْ ڟَارَرَّكِنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ka faɗa wa Isra'ilawa cewa, ‘Wannan mai, mai tsarki ne a gare ni domin keɓewa a dukan zamananku.