Exodus 30:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada a zuba a jikunan mutane, kada kuma a yi wani mai irinsa. Wannan mai, mai tsarki ne, za ku kuma ɗauke shi a matsayi mai tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاعَ ظُبَشِ عَكَنْ كُواْوَبَ، كُمَ بَذَاعَ شِرْيَ وَنِ مَيْ إِرِنْسَبَ، غَمَا مَيْ ڟَرْكِے نٜىٰ، كُمَ ذَاكُ كِيَايٜىٰشِ دَ ڟَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba za a shafa wa kowa ba, ba kuma za a yi wani mai irinsa ba, gama man tsattsarka ne, saboda haka zai kasance tsattsarka a gare ku.