Exodus 30:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya yi irin wannan mai, duk wanda kuma ya shafa shi a kan wani wanda yake ba firist ba, za a ware shi daga mutanensa.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ููููุฏู ููุดูุฑููู ูููู ู
ููู ุงููุฑูููุณู ูููุงู ูููู ููุณูุง ุนููููู ููููููุฏู ุจฺูขูุฑูุณูุชูุจูุ ุฐูุงุนู ููููุฑู ุฏูุดู ุฏูุบู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda ya yi wani irinsa ko kuwa ya shafa wa wani, za a raba shi da jama'arsa.โโ