Exodus 30:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi turare mai ƙanshi yadda mai yin turare yake yi. A sa masa gishiri, yă zama tsabtatacce, tsarkakakke.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ وَطَنَّنْ ذَاكَيِ وَنِ تُرَارٜىٰ مَيْ ڧَنْشِ، وَنْدَ عَكَ ڠَرَ كَمَرْ يَدَّ مَيْ تُرَارٜىٰ يَكٜىٰيِ، عَكُمَسَا مَسَ غِشِرِ؞ تُرَارٜىٰ مَيْ ڧَنْشِ كٜىٰنَنْ، مَيْ ڟَرْكِے دَ كُمَ وَنْدَ عَكَ تَاثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da waɗannan za a yi turare yadda mai yin turare yake yi, a sa masa gishiri, ya zama tsabtatacce, tsarkakakke.