Exodus 30:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku yi wani turare irinsa wa kanku; ku ɗauke shi a matsayi mai tsarki ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاكُ شِرْيَ وَكَنْكُ وَنِ تُرَارٜىٰ مَيْ ڧَنْشِ إِرِنْ وَنَّنْبَ؞ وَنَّنْ تُرَارٜىٰ ذَيْ ذَمَ مُكُ أَبِنْدَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ دَ ڟَرْكِے غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Irin turaren nan da za ku yi, ba za ku yi wa kanku irinsa ba. Zai zama abu mai tsarki a gare ku, gama na Ubangiji ne.