Exodus 30:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole Haruna yă ƙone turare sa’ad da ya ƙuna fitilu da yamma, ta haka za a riƙa ƙona turare a gaban Ubangiji, daga tsara zuwa tsara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَثٜىٰ يَمَّ سَعَدَّ يَكٜىٰ شِرْيَ ڢِتِلُ، ذَيْ ڧُواْنَ تُرَارٜىٰنَّنْ؞ هَدَايَرْ تُرَارٜىٰ مَيْ ڧَنْشِ كٜىٰنَنْ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ دَغَ نَنْ حَرْ إِيَاكَرْ ڟَارَرَّكِنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai kuma ƙona turaren sa'ad da ya kunna fitilun da almuru. Za a riƙa ƙona turare kullum a gaban Ubangiji dukan zamananku.