Exodus 30:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba za a ƙona wani irin turare dabam a bisa wannan bagade ba, ba kuma za a miƙa hadaya ta ƙonawa, ko ta hatsi, ko ta sha a bisansa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاكَ مِيڧَ تُرَارٜىٰ مَرَرْ ڟَرْكِے عَكَنْ وَنَّنْ بَغَدٜىٰبَ، كُواْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا، كُواْ هَدَايَ تَهَڟِ، كُواْ هَدَايَ تَأَبِنْشَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba za a ƙona wani irin turare dabam ba a bisansa, ba kuma za a miƙa hadaya ta ƙonawa, ko ta gari, ko ta sha, a bisansa ba.