Exodus 31:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Israโilawa za su kiyaye Asabbaci, suna bikinsa daga tsara zuwa tsara a matsayin madawwamin alkawari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฐูุงุณู ููููุงููููฐ ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุชูู
ููููุงูุ ุณูููููุงููููฐุชู ุฏูุบู ูููู ุญูุฑู ุงููููุงููุฑู ฺูุงุฑูุฑูุณูุ ุบูู
ูุง ููููููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุซูููฐ ุชูููุฑู ุงููุจูุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin wannan fa Isra'ilawa za su kiyaye ranar Asabar, su kiyaye ta dukan zamanansu, gama madawwamin alkawari ne.