Exodus 31:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai zama alama tsakanina da Isra’ilawa har abada, gama cikin kwana shida Ubangiji ya yi sama da ƙasa, a rana ta bakwai kuma ya daina aiki, ya kuma huta.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَانَرْ عَلَمَ ثٜىٰ تَدِنْدِنْدِنْ ڟَكَانِينَ دَ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، غَمَا عَثِكِنْ ݣُونَكِے شِدَ يَهْوٜىٰهْ يَيِ سَمَ دَ دُونِيَا، عَمَّا أَ رَانَ تَبَݣَويْ بَيْيِ عَيْكِ بَ، يَهُوتَ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ranar za ta zama dawwamammiyar shaida tsakanina da Isra'ilawa, cewa a kwana shida ni Ubangiji na yi sama da ƙasa, amma a rana ta bakwai na ajiye aiki, na huta.”’