Exodus 31:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Ubangiji ya gama yin wa Musa magana a kan Dutsen Sinai, sai ya ba shi alluna biyu na Alkawari, allunan duwatsu rubutattu da yatsan Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููููููููฐูู ููุบูู
ู ู
ูุบููู ุฏู ู
ููุณููฐู ุนููููู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ุณูููููุ ุณููู ููุจูุงุดู ุงููููููููู ุฏฺูููููฐ ุจููู ููุดูููุฏูุฑู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ููุทูููุฏู ุฏูุง ุงูููููู ููุฑูุจููุชู ุฏู ฺูููุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ya gama magana da Musa a kan Dutsen Sina'i, sai ya ba shi alluna biyu na shaida, allunan duwatsu rubatattu da yatsan Allah.