Exodus 31:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ban da haka, na zaษi Oholiyab ษan Ahisamak, na kabilar Dan, don yฤ taimake shi. Na kuma ba da fasaha ga dukan masu aikin sanaโar hannu, don yin duk abin da na umarce ka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดู ููู
ูุ ููุณูุง ุนููุงููููุงูููููุจู ุทููู ุงููููุณูู
ููู ููุธูุฑูููุฑู ุฏููู ููุฐูู
ู ู
ูุชูููู
ูููููุณูุ ููููู
ู ุจูุงุฏู ุญูููู
ู ุชูู
ูุณูู
ูููู ุบู ุฏููููู ฺ ููููููููฐูู ุนููููููู ุญูููู ุฏููุงูู
ููู ุณูุงูููู ูููู ุฏููููู ููุทูููููู ุงููุจูุจูููููุฏู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi kuma, ni da kaina, na sa Oholiyab ษan Ahisamak na kabilar Dan tare da shi, na kuma sa hikima a zukatan masu hikima, don su yi dukan abin da na umarce ka