Exodus 31:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
tebur da kayansa, wurin ajiye fitila na zinariya zalla, da dukan kayansa, bagaden ƙona turare,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ تٜىٰبُرِنْ دَ كَايَنْسَ دَ سَنْدَنْ ظِينَارِيَ مَيْ رِڧٜىٰ ڢِتِلُ دَ دُكَنْ كَايَنْ عَيْكِنْسَ دَ بَغَدٜىٰنْ ڧُواْنَ تُرَارٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da teburin da kayayyakinsa, da alkuki na zinariya tsantsa tare da dukan kayayyakinsa, da bagaden ƙona turare,