Exodus 32:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da mutane suka ga Musa ya daษ—e bai sauko daga dutse ba, sai suka taru kewaye da Haruna suka ce, โ€œZo, ka yi mana alloli waษ—anda za su yi mana jagora. Game da wannan Musa wanda ya fitar da mu daga Masar dai, ba mu san abin da ya faru da shi ba.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุณููƒูŽุบูŽ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ูŠูŽุฏูŽุทูœู‰ูฐ ุจูŽูŠู’ ุณูŽูˆู’ูƒููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ุชูุฏูู†ู’ุจูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽ ุชูŽุงุฑู ุนูŽูƒูŽู†ู’ ู‡ูŽูฐุฑููˆู†ูŽ ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูŽุณูŽ ยซุชูŽุงุดูุŒ ูƒูŽูŠู ู…ูŽู†ูŽ ุงู”ูŽู„ู‘ููˆุงู’ู„ูู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงุณููŠู ู…ูŽู†ูŽ ุฌูŽุบููˆุงู’ุฑูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ู…ูุชูู…ูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺขูุชูŽุฑู’ ุฏูŽู…ููˆ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุŒ ุจูŽู…ูุณูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุณูŽุงู…ูœู‰ูฐุดููŠุจูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da mutane suka ga Musa ya yi jinkirin saukowa daga dutsen, sai suka taru wurin Haruna, suka ce masa, โ€œTashi, ka yi mana allahn da zai shugabance mu, gama ba mu san abin da ya faru da Musa ษ—in wanda ya fisshe mu daga ฦ™asar Masar ba.โ€