Exodus 32:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu ka bar ni kurum fushina yă yi ƙuna a kansu, in hallaka su. Sa’an nan in maishe ka al’umma mai girma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ دَيْ، كَبَرْ نِے كَوَيْ دُواْمِنْ ڢُشِنَ يَيِ ڧُونَ عَكَنْسُ، إِنْ هَلَكَاسُ دُكَ؞ سَعَنً إِنْ مَيْشٜىٰكَ بَبَّرْ أَلْعُمَّ أَمَدَدِنْسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu dai, ka bar ni kawai fushina ya yi ƙuna a kansu, ya cinye su, amma kai zan maishe ka babbar al'umma.”