Exodus 32:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don me za ka sa Masarawa su ce, โAi, da mugun nufi ne ya fito da su don yฤ shafe su daga fuskar duniyaโ? Ka juya daga fushinka mai zafi, ka ji tausayi, kada ka kawo masifa a kan mutanenka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงููู
ูููฐ ุฐูุงููุณูุง ู
ูุตูุฑูุงููุง ุณูุซูููฐุ โนุงูููู ุฏู ู
ููุบููู ฺููขู ููููฐ ฺููขูุชูุฑู ุฏูุณููุ ุฏููุงูู
ููู ููููุดูููฐุณู ุนูุซููููู ู
ููููููู ุชูุฏููููุ ููุดูุฑูููฐุณู ฺููููขู ุฏูุบู ฺขูุณูููุฑู ุฏููููููุงโบุ ููุฌูููููููฐ ุฐูุงฺขููู ฺขูุดููููู! ููุซูููุฌู ูููููุฑูููุ ููุฏู ููุนููููู ุฏู ู
ูุณฺููขูุฑู ุฏู ููููููฐ ุดูุฑููู ูููฐููุงููู ุฌูู
ูุนูุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don me za ka sa Masarawa su ce, โAi, don ฦeta ce ya fitar da su, don ya kashe su cikin duwatsu, ya shafe su sarai daga duniya?โ Ka janye zafin fushinka, kada kuma ka jawo wa jama'arka masifa.