Exodus 32:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tuna da bayinka Ibrahim, Ishaku da Israโila, waษanda ka rantse da kanka cewa, โZan mai da zuriyarka kamar taurarin sama kuma zan ba wa zuriyarka wannan ฦasa wadda na yi musu alkawari, za tฤ kuma zama abin gฤdonsu har abada.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชููู ุฏู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ุฏู ุงููุณูุญููฐฺงู ุฏู ููุนฺูงููุจูุ ุจูุงูููููู ููุทูููุฏู ููุง ุถฺููููููฐ ู
ูุณู ุจูุณูุบู ูููููู ุซูููฐูู โนุฐููู ู
ูููุฏู ุฐูุฑูููุฑููู ุณููููููู ููู
ูุฑู ุชูููุฑูุฑููู ุณูุฑูุฑููู ุณูู
ู ููู
ู ููู
ูุฑู ููุดููู ุจูุงูููู ุชูููฐููุ ููู
ู ุฏููููู ููููููู ฺงูุณูุง ููุฏูู ูููู ู
ููู ุงฺููููงูููุฑู ุฐูููุจูุง ุฐูุฑูููุฑูููุ ุฐูุงุณู ุบูุงุฌูููฐ ุชูููุฑู ุงููุจูุฏูุงุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka tuna da bayinka Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, waษanda kai da kanka ka rantse musu, ka ce, โZan riษaษษanya zuriyarku kamar taurarin sama, in kuma ba ku wannan ฦasa duka da na alkawarta zan bayar ga zuriyarku. Za su kuwa gฤje ta har abada.โโ