Exodus 32:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Yoshuwa ya ji surutun mutane suna ihu, sai ya ce wa Musa, “Kamar akwai ƙarar yaƙi a sansani.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يُواْشُوَ يَجِ إِيهُنْدَ جَمَعَ سُكٜىٰ تَادَشِ، سَيْيَثٜىٰ وَ مُوسَٰى «كَمَرْ أَݣَويْ ڧَارَرْ يَاڧِ عَثِكِنْ ذَنْ‌غُوانْ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A sa'ad da Joshuwa ya ji hayaniyar jama'ar, sai ya ce wa Musa, “Akwai hargowar yaƙi a zangon.”