Exodus 32:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Musa ya kusato sansanin, sai ya ga ษan maraฦin da kuma mutane suna rawa. Sai fushinsa ya yi ฦuna, ya kuwa jefar da allunan da suke hannuwansa, allunan kuwa suka farfashe a gindin dutsen.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุณููู ู
ฺูููุงู ููุณูุฏู ุฐูููโุบููุงููุ ุณููู ู
ููุณููฐู ููุบูุง ุตฺูขููุฑู ุทููู ุจูุฌูู
ู ุฏู ู
ูุชูููููฐ ุณููู ุชูุฑูููุ ุณููู ฺขูุดูููุณู ููููููู ุฏู ุฐูุงฺขูุ ููุฌูููฐฺขูุฑู ุฏู ุงููููููููู ุฏูููููููฐ ุฑฺูงูููฐ ุฏูุณููุ ุณููู ฺขูุฑฺูขูุดูููฐ ุงููุบูููุฏููู ุจูุจูููู ุชูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana kusato zango, sai ya ga siffar ษan maraฦi, mutane na ta rawa. Musa kuwa ya harzuฦa, ya watsar da allunan da suke hannunsa a gindin dutsen, suka farfashe.