Exodus 32:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce wa Haruna, โMene ne waษannan mutane suka yi maka da ka kai su ga wannan zunubi mai girma?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ุญููู ู
ููุณููฐู ููุฌูููู ูู ูููฐุฑูููู ููุซูููฐ ยซู
ูููฐ ู
ูุชูููููฐููููู ุณููููู ู
ูููุ ูููู ุณูููุณูุง ููุฌููฐููุงู ู
ูุณู ููููููู ุฐููููุจู ู
ููู ฺูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa ya ce wa Haruna, โMe waษannan mutane suka yi maka, da ka jawo musu babban zunubi?โ