Exodus 32:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haruna ya amsa ya ce, โKada ka yi fushi da ni ranka yฤ daษe, ka san yadda mutanen nan suke da saurin yin mugunta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููฐุฑูููู ูููู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซููุง ู
ูููุบูุฑูู
ูุ ููุฏู ููุจูุฑู ฺขูุดููููู ูููู ุฐูุงฺขู! ูููู ู
ูุง ููุง ุณููู ููุทูููููู ู
ูุชูููููฐ ุณูุฑููู ุฏู ุงููุฑููู ุญูููููุณู ููุณููุงูู ุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haruna kuwa ya amsa, ya ce, โYa shugabana, kada ka ji haushina, ka san jama'an nan sarai da irin halinsu na son aikata mugunta.