Exodus 32:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun ce mini, โKa yi mana alloli waษanda za su yi mana jagora, game da wannan Musa dai, wanda ya fito da mu daga Masar, ba mu san abin da ya faru da shi ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุ ุณูู ุณูููุซูููฐ ู
ูููุ โนูููู ู
ููู ุงููููููุงููููู ุฏู ุฐูุงุณู ุฌูุบููุงูุฑูููุซูููฐู
ูุ ุบูู
ูุง ููููููู ู
ููุณููฐูุ ู
ูุชูู
ูููุฏู ฺููขูุชูุฑู ุฏูู
ูู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ ุจูู
ูุณููู ุงููุจูููุฏู ููุณูุงู
ูููฐุดููุจูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sun ce mini, โYi mana allahn da zai shugabance mu, gama Musa, mutumin da ya fito da mu daga Masar, ba mu san abin da ya same shi ba.โ