Exodus 32:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sai ya tsaya a ฦofar sansani ya ce, โDuk wanda yake na Ubangiji yฤ zo wurina.โ Sai dukan Lawiyawa suka taru wurinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ฺููููู ุนฺูงููุงฺูขูุฑู ุฐูููโุบููุงู ููุชูุงุฏู ู
ูุฑููู ููุซูููฐ ยซุนูุซูููููููุ ููููููฐููููฐ ูู ููููููููฐูู ุ ููุฐููุงู ููุฑูููู!ยป ุณููู ุฏููููู ููููููุงููุง ุณููู ุชูุชููุงุฑู ุงููููุฑูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa ya tsaya a ฦofar zango, ya ce, โDuk wanda yake wajen Ubangiji ya zo wurina.โ Sai Lawiyawa suka tattaru a wurinsa.