Exodus 32:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan ya ce musu, โGa abin da Ubangiji, Allah na Israโila ya ce, โKowane mutum yฤ rataya takobinsa, yฤ kai yฤ kawo daga wannan gefe zuwa wancan cikin sansani, kowa yฤ kashe ษanโuwansa, da abokinsa, da kuma maฦwabcinsa.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุงููููุฌู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ โนูููุงููููููููฐูููู ููุฑูุงุชููู ุชููููุงูุจูููุณู ุนููููู ุซูููููุฑูุณู! ูููู ุชููููููู ุฏู ูููฐููุงููู ุซููููู ุฐูููโุบููุงูู ุฏูุบู ููููููู ุบูููฐฺขูููฐูู ุฐูููโุบููุงูู ุฐูููุง ููููุซูููุ ูููุงููููููููฐูููู ูููููููุดูููฐ ุทูููุนูููููุณู ุฏู ุงููุจููุงูููููุณู ุฏู ู
ฺูจููุจูุซูููุณูุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, โUbangiji Allah na Isra'ila ya ce, โKowane mutum ya rataya takobinsa, ya kai ya kawo daga ฦofa zuwa ฦofa cikin zango duka, kowa ya kashe ษan'uwansa, kowa ya kashe zumunsa, kowa ya kashe maฦwabcinsa.โโ