Exodus 32:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Musa ya ce, โAn keษe ku ga Ubangiji a yau, gama kun yi gฤba da โyaโyanku da โyanโuwanku, ya kuma albarkace ku a wannan rana.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ููุณููฐู ููุซูููฐ ูู ููููููุงูููู ยซูููู ูููู ุจูุงุฏู ูููููู ุบู ุญูุฏูู
ูุฑู ููููููููฐูู ุ ูููุงููููููููฐูููู ุนููููู ููุณูุฑูุฑู ููููุ ูููุงู ุทููููู ูููุงู ุทูููุนูููููููุ ุชููููู ูููู ุฌููฐููุงู ูููููููู ุงููููุจูุฑููู ุงููููููููู ุฑูุงููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya ce, โYau kun ba da kanku ga Ubangiji, gama kowane mutum ya kashe ษansa da ษan'uwansa, ta haka kuka jawo wa kanku albarka yau.โ