Exodus 32:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka dukan mutane suka tuttuɓe ’yan kunnensu suka kawo wa Haruna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دُكَنْ مُتَنٜىٰ سُكَ ثِثِّرٜىٰ ذُواْبَّنْ ظِينَارِيَ دَغَ كُنُّوَنْسُ، سُكَ كَٰوُاْوَ هَٰرُونَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai jama'a duka suka tuttuɓe zobban zinariya da suke a kunnuwansu, suka kawo wa Haruna.