Exodus 32:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kashegari Musa ya ce wa mutane, โKun yi zunubi mai girma. Amma yanzu zan hau wurin Ubangiji; wataฦila zan iya yin kafara domin zunubinku.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุดูููฐุบูุฑู ู
ููุณููฐู ููุซูููฐ ููู
ูุชูููููฐูู ยซูููู ุนูููููุชู ุฐููููุจู ู
ููู ฺูููููุ ููููุฐู ุจูุฑู ุงูููููููุงูู
ู ููุฑููู ููููููููฐูู ุนููููู ุจูุจูููู ุชูุฏูููุ ููุชฺูงูููู ุฐูููุนููู ุทูููููุฑู ุงููููุญููููู ุฐูููุจูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kashegari, Musa ya ce wa mutane, โKun aikata babban zunubi. Yanzu kuwa zan tafi wurin Ubangiji, watakila zan iya yin kafara domin zunubanku.โ