Exodus 32:31 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don haka Musa ya koma wurin Ubangiji ya ce, โ€œKaito, mutanen nan sun yi zunubi mai girma! Sun yi wa kansu allolin zinariya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ูƒููˆูŽ ูŠูŽูƒููˆุงู’ู…ูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซูˆูŽูŠู‘ููˆุงู’! ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุณูู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุฐูู†ููˆุจู ู…ูŽูŠู’ ฺŸูŽู†ูŽู†ู! ุณูู†ู’ูŠู ูˆูŽูƒูŽู†ู’ุณู ุบูู†ู’ูƒูู†ู’ ุธููŠู†ูŽุงุฑููŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa ya koma wurin Ubangiji, ya ce, โ€œKaito, mutanen nan sun aikata zunubi mai girma, sun yi wa kansu gunkin zinariya.