Exodus 32:33 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya amsa wa Musa, โ€œDuk wanda ya yi mini zunubi, shi zan shafe daga littafina.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ูˆูŽ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ู…ูู†ู ุฐูู†ููˆุจูุŒ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽู†ู’ ุดูŽุงุฑูœู‰ูฐ ุณููˆู†ูŽู†ู’ุณูŽ ุฏูŽุบูŽ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya ce wa Musa, โ€œAi, dukan wanda ya yi mini zunubi, shi ne zan shafe sunansa daga cikin littafina.