Exodus 32:34 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu tafi, ka jagoranci mutanen zuwa inda na yi zance, malaโ€™ikana kuma zai sha gabanku. Duk da haka saโ€™ad da lokaci ya yi da zan yi horo, zan hore su domin zunubinsu.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู†ู’ุฐูุŒ ุชูŽุงุดู ูƒูŽุฌูŽุบููˆุงู’ุฑูŽู†ู’ุซู ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฐููˆูŽุง ูˆูุฑูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽฺขูŽุทูŽุง ู…ูŽูƒูŽุž ุบูŽุงุดูุŒ ู…ูŽู„ุงูŽู‰ู•ููƒูŽู†ูŽ ุฐูŽูŠู’ ุฌูŽุบููˆุงู’ุฑูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐูƒูŽุž ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽุŒ ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ุญููƒูู†ู’ุซู ุชูŽุฐููˆุงู’ุŒ ุฐูŽู†ู’ ุญููƒูู†ู’ุชูŽุณู ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุฐูู†ูุจูŽู†ู’ุณูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu fa, sai ka tafi, ka bi da mutanen zuwa wurin da zan faษ—a maka, ga shi, mala'ikana zai wuce gabanka. Duk da haka a ranar da zan waiwaye ku, zan hukunta su saboda zunubinsu.โ€