Exodus 32:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Haruna ya ga haka, sai ya gina bagade a gaban ɗan maraƙi, ya yi shela ya ce, “Gobe akwai biki ga Ubangiji.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ هَٰرُونَ يَغَ حَكَ، سَيْ يَغِنَ بَغَدٜىٰ أَغَبَنْ طَنْ بِجِمِنْ، يَيِ شٜىٰلَ يَثٜىٰ «غُواْبٜىٰ ذَاعَيِ بِكٍ سُجَّدَ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Haruna ya gani, ya gina bagade a gaban siffar maraƙin, ya yi shela, ya ce, “Gobe akwai idi ga Ubangiji.”