Exodus 32:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka kashegari, mutane suka tashi da sassafe suka miƙa hadaya ta ƙonawa, da hadaya ta salama. Bayan haka suka zauna suka ci, suka sha, suka kuma tashi suka yi rawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَشٜىٰغَرِ سَيْ مُتَنٜىٰنْ سُكَتَاشِ دَ سَسَّڢٜىٰ، سُكَ مِيڧَ هَدَايُ نَڧُواْنَاوَا دَ نَڠَرَنْ زُمُنْثِ؞ بَايَنْ وَنَّنْ سُكَ ذَوْنَ سُكَثِ سُكَشَا حَرْ سُكَ شِغَ ضَوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kashegari da sassafe, suka tashi, suka miƙa hadayu na ƙonawa da na salama. Jama'ar kuma suka zauna su ci su sha, suka kuma tashi suna rawa.