Exodus 33:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji yakan yi magana da Musa fuska da fuska, kamar yadda mutum yake magana da abokinsa. Saโan nan Musa yฤ koma sansani, amma saurayin nan Yoshuwa ษan Nun mai taimakonsa ba ya barin tentin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููููู ููููููููฐูู ูููููููู ู
ูุบููู ุฏู ู
ููุณููฐู ฺขูุณููู ุฏู ฺขูุณูููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุงููุจููุงููู ูููููููู ู
ูุบููู ุฏู ุงููุจููุงูููููุณูุ ุณูุนููู ู
ููุณููฐู ูููููุงูู
ู ุซููููู ุฐูููโุบููุงููุ ุนูู
ููุง ูููุงูุดููู ุทููู ููููุ ุณูููุฑููู ู
ูุชูููู
ูููููุณูุ ุจูุฐฺูููขูุชู ุฏูุบู ุซููููู ุชูููฐููุชูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka Ubangiji ya riฦa yin magana da Musa baki da baki, kamar yadda mutum yakan yi magana da amininsa. Sa'ad da Musa ya koma cikin zango kuma, baransa, Joshuwa, ษan Num, saurayi, ba zai fita daga cikin alfarwar ba.