Exodus 33:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya ce wa Ubangiji, โKana ta faษa mini cewa, โKa jagoranci mutane nan,โ amma ba ka faษa mini wanda zai tafi tare da ni ba. Ga shi ka ฦara ce mini, โNa san ka, na san sunanka, ka kuma sami tagomashi a wurina.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ููุซูููฐ ูู ููููููููฐูู ยซุบูุงุดูุ ฺููขูุทูุง ู
ููู ุซูููฐูู ุงูููู ุฌูุบููุงูุฑูููุซู ููุทูููููู ู
ูุชูููููฐุ ุนูู
ููุง ุจฺูููขูุทูุง ู
ููู ููููุฏู ุฐูุงูู ุนููููู ุชูุฑูููฐุฏููููุจูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ฺููขูุทูุง ู
ููู ุซูููฐูู ููุณูููู ุฏู ุณููููููุ ููููู
ู ุณูุงู
ู ฺขูุถู ุฌููู ุงููุบูุฑูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa ya ce wa Ubangiji, โGa shi, ka faษa mini cewa, โKa fito da mutanen nan,โ amma ba ka sanar da ni wanda zai tafi tare da ni ba. Ga shi kuma, ka ce, โNa san ka, na san sunanka, ka kuma sami tagomashi a gare ni.โ