Exodus 33:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce, โZan wuce a gabanka, Ni Ubangiji zan yi shelar sunana a gabanka. Zan yi alheri ga duk wanda na so in yi masa alheri, zan nuna jinฦai ga duk wanda na so in yi masa jinฦai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุฐูููุณูุง ุฏููููู ุฏูุฑูุฌูุฑู ุงููููุญูููฐุฑููู ุชูููุซูููฐ ุงููุบูุจูููููุ ุฐููู ููู
ููู ุดูููฐููุฑู ุณููููููููู ููููููููฐูู ุงููุบูุจูููููุ ุบู ููููุฏู ุฐููู ูููููุงูู ุงููููุญูููฐุฑูุ ุฐููู ููููู ู
ูุณู ุงููููุญูููฐุฑูุ ุบู ููููุฏู ุฐููู ูููููุงูู ุฌฺูููงูููุ ุฐููู ููููู ู
ูุณู ุฌฺูููงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya ce masa, โZan wuce a gabanka, Ni Ubangiji zan yi shelar sunana a gabanka, zan kuma yi alheri ga wanda nฤ yi wa alheri, in nuna jinฦai ga wanda nฤ yi wa jinฦai.โ