Exodus 33:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Ubangiji ya riga ya ce wa Musa, โKa faษa wa Israโilawa, โKu mutane ne masu taurinkai. In na yi tafiya da ku ko na ษan lokaci, mai yiwuwa in hallaka ku. Yanzu sai ku tuษe kayan adonku, zan kuwa yanke shawara a kan abin da zan yi da ku.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซู ู
ููุณููฐู ฺููขูุทูุง ู
ูุณู ุซูููฐูู ยซููู ู
ูุชูููููฐ ู
ูุงุณู ุชูููุฑููู ููููููููฐุ ุนูุฏููู ุฐููููู ุชฺูขููู ุนูุซูููููููุ ูููู ุฏููููู ุฐููู ููููููุงููุ ุฏููุงูู
ููู ุญูููุ ููููุฐู ููุชูููปูููฐ ููุงูููู ุงููุฏููุงููููุ ุญูุฑู ุณููู ูููุงูููุซููู ุฏู ุฐูููุณููู ุงููุจูููุฏู ุฐููููู ุฏููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama Ubangiji ya ce wa Musa, โFaษa wa Isra'ilawa, โKu mutane ne masu taurin kai. In na yi tafiya tare da ku, nan da nan zan hallaka ku. Domin haka fa, yanzu, ku tuษe kayan adonku, domin in san abin da zan yi da ku.โโ