Exodus 34:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce, โGa shi na yi alkawari da kai. A gaban dukan mutanenka zan yi abubuwan banmamakin da ba a taษa yinsa a cikin wata alโumma a duniya ba. Mutanen da kuke zaune cikinsu za su ga aikin bantsoro, da Ni Ubangiji zan yi muku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ูู ู
ููุณููฐู ฺููขูุทูุง ููุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุซูููฐูู ยซุชููุงูุ ุบูุงุดู ููุง ุทูููุฑู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุฏููููุ ุงููุบูุจููู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูููู ุฐููููู ุงููููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูููู ุฏู ุจูุนูุชููปููู ุนูุฏููููููุงุ ูููุงู ุนูุซููููู ููุชู ุงููููุนูู
ููุจูุ ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ููููฐููููููฐ ุฏูููู ุฐูุงุณูุบู ุฅูููููุงูู ููููููููฐูู ุ ุบูู
ูุง ุงููุจูููุฏู ุฐููู ุนูููููุชู ุนูุซูููููููุ ุงููุจููู ฺููุงูุฑููุงู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuwa ya ce, โGa shi, na yi alkawari, cewa a gaban dukan jama'a zan aikata al'ajabai irin waษanda ba a taษa aikatawa a duniya ba, ko cikin wata al'umma. Dukan mutanen da kuke zaune tare da su za su ga aikina, gama zan aikata abin bantsoro a cikinku.