Exodus 34:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi biyayya da umarnin da na ba ka yau. Zan kora muku Amoriyawa, Kanโaniyawa, Hittiyawa, Ferizziyawa, Hiwiyawa da Yebusiyawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูููููููู ููููฐููููุ ููููููุงููููฐ ุฏููููู ุนูู
ูุฑููููู ุฏู ููููููฐ ุจูุงูู ููููุ ุบูุงุดูุ ุงููุบูุจููููู ุฐููู ูููุงูุฑู ุงููู
ููุงูุฑูููุงููุง ุฏู ููููุนูููููุงููุง ุฏู ููุชููููุงููุง ุฏู ฺขูููฐุฑูุธููููุงููุง ุฏู ููููููุงููุง ุฏู ููููฐุจูุณูููุงููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kiyaye abin da na umarce ku a wannan rana. Ga shi, zan kora muku Amoriyawa, da Kan'aniyawa, da Hittiyawa, da Ferizziyawa, da Hiwiyawa, da Yebusiyawa.