Exodus 34:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKu kula, kada ku yi yarjejjeniya da mazaunan wannan ฦasa, don kada saโad da suke yi wa allolinsu sujada, suna miฦa musu hadaya, su gayyace ku, ku ci hadayar da suka miฦa wa allolinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฐูุงูู ุทูููุฑู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุฏู ู
ูุฐููููููู ููููููู ฺงูุณูุฑูุจูุ ุบูู
ูุง ูููุงูููุซููู ุฏู ุฐูุงุณููู ููููุชู ููุฌูููฐูู ุณูุฌููุฏู ุบู ุงููููููุงูููููุณูุ ูููุงู ุณููู ููุฏูุงูู ุบู ุงููููููุงูููููุณูุ ู
ููููููููู ูููู ุฏูุบู ุซูููููุณู ุฐููู ุบููููุซูููฐููุ ุฐูุงูู ููู
ูุซู ุฏูุบู ููุฏูุงููุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku ฦulla alkawari da mazaunan ฦasar don kada sa'ad da suke shagulgulan bidi'arsu ga allolinsu, suna miฦa musu hadaya, waninsu ya gayyace ku ku ci abin hadayarsa.