Exodus 34:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kwana shida za ku yi aiki, amma a rana ta bakwai za ku huta; ko da lokacin noma ne, ko lokacin girbi, sai ku huta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ݣُونَكِے شِدَ ذَاكَيِ عَيْكِنْكَ، عَمَّا رَانَ تَبَݣَويْ ذَاكَ هُوتَ، كُواْ لُواْكَثِنْ نُواْمَ نٜىٰ، كُواْ لُواْكَثِنْ غِرْبِے نٜىٰ، سَيْ كَهُوتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Cikin kwana shida za ku yi aiki, amma a kan rana ta bakwai sai ku huta, ko lokacin noma ne, ko lokacin girbi sai ku huta.