Exodus 34:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Ubangiji ya ce wa Musa, โKa rubuta waษannan kalmomi, gama bisa ga kalmomin nan, na yi alkawari da kai da kuma Israโila.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ูู ู
ููุณููฐู ยซููุฑูุจููุชู ุฏููููู ููุทูููููู ููููู
ููุงูู
ูุ ุจูุณูุบู ููุทูููููู ููููู
ููุงูู
ู ููููฐุ ููุทูููุฑู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุฏููููู ุฏู ููู
ู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya kuma ce wa Musa, โRubuta waษannan kalmomi, gama daidai suke da kalmomin alkawarin da suke tsakanina, da kai, da Isra'ila.โ