Exodus 34:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya kasance tare da Ubangiji kwana arbaโin da dare arbaโin, bai ci ba, bai sha ba. Ya kuma rubuta kalmomin alkawari a kan alluna, wato, dokoki goma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ูููู ูุงููููุงูู ุชูุฑูููฐุฏู ููููููููฐูู ูููู ุงููุฑูุจูุนููู ุฏู ุฏูุฑูููฐ ุงููุฑูุจูุนูููุ ุจูููุซู ุนูุจูููุซูุจูุ ุจูููุดูุง ุถูููุจูุ ุงูู ูููุงูููุซูููููู ููุฑูุจููุชู ููููู
ููุงูู
ููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุ ููุชููุงู ุฏููุงููููุงููู ุบููุงูู
ูุ ุนููููู ุงููููููููู ุฏฺูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa yana tare da Ubangiji yini arba'in da dare arba'in, bai ci ba, bai sha ba. Sai ya rubuta kalmomin alkawarin a kan allunan, wato dokokin nan goma.