Exodus 34:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Musa ya sauko daga kan Dutsen Sinai tare da alluna biyu na Alkawari a hannuwansa, bai san cewa fuskarsa tana ฦyalli ba saboda zaman da ya yi a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ู
ููุณููฐู ููุณููููู ุฏูุบู ุชูุฏู ูููู ุฑฺูงูููฐ ุฏู ุงููููููููู ุฏฺูููููฐ ุจููู ููุดูููุฏูุฑู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุ ุจูููุณููู ุซูููฐูู ฺขูุณูููุฑูุณู ุชููู ฺจููููุจู ุณูุจููุงูุฏู ููุณูููุซูููฐููุฑูุณู ุงููุบูุจููู ุงูููููู ุณููู ู
ูุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Musa ya sauko daga Dutsen Sina'i da alluna biyu na alkawarin a hannunsa, ashe, bai sani ba, amma fuskarsa tana annuri saboda zaman da ya yi a gaban Ubangiji.