Exodus 34:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba wani da zai zo tare da kai, ko a gan shi koโina a kan dutsen, kada garkunan tumaki ko na shanu su yi kiwo kusa da dutsen.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุง ูููู ู
ูุชูู
ููู ุฏู ุฐููู ููู
ููู ุฑูููููุ ููุฏู ุงููุบูุง ูููู ู
ูุชูู
ู ุนููููุงูุนููู ุนููููู ุชูุฏูุ ููุฏู ุนูุจูุฑู ุบูุฑููููููู ุดูุงููู ูููุงู ููุชูู
ููู ุณููู ูููููุงู ููุณูุฏู ุชูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada wani mutum ya zo tare da kai, kada a ga kowane mutum a ko'ina a kan dutsen, kada a bar garkunan tumaki, da na awaki, da na shanu su yi kiwo kusa da dutsen.โ