Exodus 34:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Musa ya kira su, sai Haruna da dukan shugabannin jama’ar suka zo wurinsa, ya kuwa yi musu magana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مُوسَٰى يَكِرَاسُ، سَيْ هَٰرُونَ دَ شُوغَبَنِّنْ جَمَعَرْ سُكَ دَاوُاْ وُرِنْسَ، سَعَنً مُوسَٰى يَيِ مَغَنَ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya kirawo Haruna tare da shugabannin jama'ar duka, suka zo wurinsa, shi kuwa ya yi magana da su.