Exodus 34:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga baya sai dukan Israโilawa suka zo kusa da shi, ya kuma ba su dukan dokokin da Ubangiji ya ba shi a Dutsen Sinai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ูููููููุ ุณููู ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูููุฐููุงู ููุณูุ ู
ููุณููฐู ูููู ููู
ูููู
ูููุชู ู
ูุณู ุฏููููู ุนูู
ูุฑููููู ุฏู ููููููููฐูู ููุจูุงุดู ุนููููู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ุณูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga nan jama'ar Isra'ila duka suka matsa kusa, Musa kuwa ya ba su dukan dokoki waษanda Ubangiji ya ba shi a bisa Dutsen Sina'i.