Exodus 34:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Musa ya sassaฦ™a alluna biyu na dutse kamar na fari, sai ya hau Dutsen Sinai da sassafe, kamar yadda Ubangiji ya umarce shi, yana kuma ษ—auke da alluna biyu na dutse a hannuwansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ูŠูŽุณูŽุณู‘ูŽฺงูŽ ุงู”ูŽู„ู‘ูู†ูŽู†ู’ ุฏููˆฺŸูœู‰ูฐ ุจููŠู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู†ูŽฺขูŽุฑู’ูƒููˆุงู†ู’ุž ุฏูŽ ุณูŽุณู‘ูŽฺขูœู‰ูฐ ูŠูŽุชูŽุงุดู ูŠูŽู‡ูŽูˆู’ุฑููˆุงู’ ูƒูŽู†ู’ ุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ุชูุฏูู†ู’ ุณูู†ูŽูŠู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุนูู…ูŽุฑู’ุซูœู‰ูฐุดูุž ูŠูŽุทูŽูˆู’ูƒู ุงู”ูŽู„ู‘ูู†ูŽู†ู’ ุฏููˆฺŸูœู‰ูฐู†ู‘ูŽู†ู’ ุจููŠู ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya sassaฦ™a alluna biyu na dutse kamar na farko, ya tashi da sassafe, ya hau Dutsen Sina'i, kamar yadda Ubangiji ya umarce shi. Ya riฦ™e allunan nan biyu na dutse a hannunsa.