Exodus 34:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Ubangiji ya sauko a cikin girgije ya tsaya can tare da shi, ya kuma yi shelar sunansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณููู ููููููููฐูู ููุณููููููุงู ุนูุซููููู ฺงูููุดููู ุบูุฑูุบูุฌูููฐุ ฺููููู ุชูุฑูููฐุฏู ู
ููุณููฐู ุงููููุฑูููุ ูููู ุดูููฐููุฑู ุณููููููููู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya sauko cikin girgije ya tsaya tare da shi a can, ya yi shelar sunansa.