Exodus 34:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, โYa Ubangiji, in na sami tagomashi a idanunka, bari Ubangiji yฤ tafi tare da mu. Ko da yake wannan mutane masu taurinkai ne, ka gafarta muguntanmu da zunubanmu, ka kuma sฤke sa mu zama abin gฤdonka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ยซุนูุฏููู ุฏู ุบูุณูููููฐููููฐ ููุง ุณูุงู
ู ฺขูุถู ุฌููู ุงููุบูุฑูููฐููุ ููุง ููููููููฐูู ุ ุงูููู ุถููุงฺูงููุงูููู ูููู ุชฺูขููู ุชูุฑูููฐุฏูู
ููุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุฌูู
ูุนูุฑู ูููู ู
ูุงุณู ุชูููุฑููู ููููููููฐุ ุนูู
ููุง ุงูููู ุถููุงฺูงููุงูููู ููุบูุงฺขูุฑูุชูุง ู
ููู ฺููููขููุงฺูขูููู
ู ุฏู ุฐูููุจูููู
ูุ ููููู
ู ููุฑููปูููฐู
ู ู
ูุชูููููฐูููู ููุบูุงุฏููุงูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce, โIdan na sami tagomashi a gare ka, ya Ubangiji, ina roฦonka, ka yi tafiya tare da mu, ko da yake jama'a masu taurinkai ne, ka gafarta laifinmu, da zunubinmu, ka sa mu zama abin gฤdonka.โ