Exodus 35:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya tara dukan jama’ar Isra’ilawa ya ce musu, “Waɗannan su ne abubuwan da Ubangiji ya umarce ku, ku yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى يَتَتَّارَ دُكَنْ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ يَثٜىٰ مُسُ «وَطَنَّنْ سُونٜىٰ أَبُبُوَنْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْثٜىٰكُ كُيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya tattara dukan taron jama'ar Isra'ila, ya ce musu, “Waɗannan su ne abubuwan da Ubangiji ya umarce ku ku yi.